Uncategory
Turkashi: Wani matashi ya maka jaruma Hadiza Gabon A kotu bisa zargin kin Auran sa.
Wani labari da muke samu na ban mamaki shine yadda wani matashi ya Maka Jaruma Hadiza Gabon a gaban Kotu bisa Zargin Yaudarar wani Mutum Kan cewa zata Aure shi.
Advertising
Mutumin mai kimanin shekaru 45 ya kasance mutumin garin kaduna kuma babban ma’aikacin gwamnati ya maka jarumar a kaban wata kotu dake zaman ta a kaduna bisa zargin kin Aure sa da tai.
Zaku iya jin cikaken labarin cikin wannan bidiyo dake kasan wannan rubutun.
An Maka Jaruma Hadiza Gabon a gaban Kotu bisa Zargin Yaudarar wani Mutum Kan cewa zata Aure shi
Advertising
Advertising