Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yar fim sai ta shiga aljanna kai kuma da ba dan fim ba ka shiga wuta cewar jaruma Hanan.

A wata hira da akai da fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Hannatu Bashir wadda akafi sani Da hanan, Ta bayyana wasu abubuwan masu zafi wanda take kira ga masu ganin aibun yan fim.

Advertising

Gidan Jaridar BBC Hausa tayi hira da jarumar a cikin shirin Daga Bakin mai Ita wanda ta sabayi duk ranar Alhamis.

zaku iya kallon wannan hirar a a kasan wannan Rubutun da muka wallfa.

Mungode da bibiyar shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai a koda Yaushe.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button