Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Subhanallah: Wani mumunan Bidiyo da jaruma umma Shehu tai ya jawo magana.

Turkashi yanzun nan daya dga cikin jaruman kanywood ta tafka wani abin kunya Wanda hakan ya jawo cece kuse a shafinta na sada zumunta na tiktok

Advertising

Kamar yanda me karatu ya Sani jaruma umma shehu tana daya daga. cikin. jaruman da masana ‘antar tace fina finan hasa kanywood take musu lakabi da salihan Mata

a baya an tafka barna da yawa a cikin masana antar Wanda har hakan yayi sanadiyar korar waah da yawa daga cikin jaruman a cikin masana’antar.

An Saki Wani Fefan Videon Umma Shehu Yadda Take Tikar Rawa A Wani Daki Ita da Yarta Babu Kunya Wannan Abu Yakai.

Advertising

Jaruma Umma Shehu dai Tana Daya Daga Cikin Manyan Jaruman Kannywood Dasuke Taka Muhinmiyar Rawar Gani A Wannan Masana’antar ta Kannywood.

Fitar Wani Gajeren Videon Jaruma Umm Shehu Tareda Yar’ta Yajawo CeCe Kuce Inda Jama’a Suke Toffa Albar’kacin Bakin Su Domin Kuwa Ganin Yadda Take ta Tikar Rawa Babu Kunya Hakan Bai Dace ba Matuka.

Jaruma umma Shehu dai Taji Babu Dadi Matuka Lokacin da Yaga yadda Masoya Sukai CA akan ta Domin Kuwa Abun Datayi ba Tarbiya bane.

https://youtu.be/_7OLaEErv0M

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button