Advertising
Advertising
Uncategory

Turkashi: Wani Video ya fusata Hadiza Gabon ta fito tayi magana akan lamarin.

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Hadiza Gabon ta karyata wani faifan bidiyo dake yawo a kafofin sada zumunta ana cewar itace.

Advertising

Shi dai wannan faifan bidiyon anga wani saurayi da wata budurwa suna chashewa da wata waka mai taken (Ingallo na ciwo) wanda wakace datayi fice musamman a dandalin sada zumunta na tiktok.

Sai dai anga wata wacce tayi kama da Hadiza Gabon har jikinsu iri daya wanda ake tunanin cewat itace, amman jarumar tafito ta bayyana cewar ba ita bace domin ita batayin gala.

Saidai duk da haka akwai wasu wanda basu yadda ba inda suke fadin cewar da sana’ar film da sana’ar Gala duk abu dayane.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button