Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yanzu yanzu matar garzali miko ta haifamishu Santalelen jariri.

Masha Allah yanzu muke samun labarain matar garzali miki ta haifa masa Santalelen jariri.

Advertising

Kaman yadda kuka sani yau kimamin shekara daya da angwancewar jarumin kannywood garzali miko dashi da matarsa.

Sai gashi yau Allah ya basu Santalelen da namiji muna rokon Allah ya raya musu shi cikin koshin lafiya ya kuma karawa mai jego lafiya amin.

https://youtu.be/DqC2S9jWTI4

Muna matukar godiya da bibiyar shafin mu ku cigaba da Kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button