Labaran Kannywood
Wani saban iskancin mawakiya Safara’u a dakin Hotel ya bayyana
Assalamualaikum barkan mu da sake kasancewa cikin labarain mu na safiyar yau Zakuga wani saban Bidiyon Jarumar Kannywood kuma mawakiya Safara’u a cikin dakin Hotel ya dau hankula.
Advertising
Kaman yadda kuka sani dai Safara’u jaruma ce a cikin fina finan Hausa kafin daga bisani tai lefi su koreta, Bayan daga korata ne ta fara rera waka indai tai wasu wakoki masu taken Suna “kwalelanka” da kuma “Inda Ass” to a yanzu haka ma tana kokarin sakin wata sabuwar wakar.
Ga Bidiyon sabuwar wakar da take kokarin saki.
Mungode da bibiyar shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai Mungode.
Advertising
Advertising