Advertising
Advertising
Labarai

Wasu Mutane da ba’san ko suwaye ba sun Saka Safara’u cikin tsaka mai wuya.

Fitacciyar jaruma a masana’antar kuma mawaki Hausa Safiya Yusuf wadda ake ma lakabi da Safara’u kwana chasa’in Tayi kira ga wasu mutane da suke amfani da sunan ta suke dan farar mutane da su dena.

Advertising

Jarumar tayi magana a shafinta na sada zumunta cikin wani gajeren Bidiyo da take yin magana cikin harshen hausa tana mai cewa:

Tana mai sallama sannan take cewa cikin yan kwanaki nan an bude Shafin Twitter da sunana, Akwai wanda ake amfani dashi da sunan @Safara’u 90days dakuma wanda ake Amfani dashi da sa @Safaa.

Jarumar tace bata da wata alaka da wannan account din sannan kuma ana post marasa dadi a ciki kuma ana tambayar mutane kudi a ciki.

Ga Bidiyon jawabin nata.

Advertising

https://www.instagram.com/reel/Ceo-F78IonG/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button