Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wakar Warr Martanice Ga Tsohuwar Matar Ado Gwanja Bayan Rabuwar Aurensu

Wata sabuwa Iada. masu sauraran wakokin hausa suna biye damu zasu san fitar wata sabuwar waka ta mawaki Ado Gwanja mai taken suna “Warr” wakar da itace ya saketa cikin yan kwanakin nan kuma wakar ta karbu wajen mata da dama.

Advertising

A wani rade radi da yake yawo a kafar sada zumunta shine, Danganta Kalmar “Warr” zuwa ga tsohuwar matar mawakin wato Maimuna wadda suke da yara Biyu tsakanin su, wanda a yanzu haka kowa yasan basa tare Sun rabu.

Mawakin ya saki wannan waka mai suna Warr wadda duk masu sauraran wakar sunyi iya tunanin su basu gane me kalmar take nufi ba, Amma sai dai wasu mutanen suna cewa kalmar warr tana nufin idan mutan yaci amanar ka haka take nufi.

Munyi iya kokarin mu wajen muga mun yi Tataunawa da mawakin kan wannan waka amma haka bai yiwu ba ku cigaba da bibiyar mu zamu tatauna dashi akan wannan waka.

Advertising
https://youtu.be/hHlfeeKj7Fc

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button