Labaran Kannywood
Yanzu yanzu Mansura Isa ta bayyana wani abu wanda Bamu saniba a game da auren su.
Cikin wata hira da akayi da tsohuwar matar sani musa Danja Mansurah isa tafadi wasu surrika kafin aurenta wanda bakowa bane yasan wannan sirrin.
Advertising
Idan mai karatu bai mantaba dai Mansurah isah da sani Danja sun rabu kusan shekaru biyu kenan inda, Mansurah itace tafara wallafa hakan a shafinta na Instagram shekaru biyu dasuka wuce.
Masoyan wannan jaruman sunyi matukar bakin ciki da rabuwar auren nasu, inda a wannan lokacin masoya a dandalin sada zumunta sunyita rokon sani Danja da Mansurah isah akan su daidaita kansu sucigaba da zaman aure, amman hakan baisamu ba.
Advertising
Advertising