Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Masha Allah: Fatee Slow ta tabbatar wa da duniya cewa Kebura sun bar jikinta dan kuwa tayi sabuwar Mota.

Sabuwar motar da jaruma fatee slow ta siya ta girgiza kannywood baki dayan ta inda ta wallafa hotan sabuwar motar ta a shafin ta na istagram .

Advertising

Jarumar wadda a baya aka jita shiru ta farfado daga dogon baccin da take ina nufin mashasharar tattalin ar zikin da tashiga a baya.

Rahotanni dai a baya sunnuna yadda jarumar ke shan matukar wahala a baya inda ta kai har siyar da motar ta tayi saboda kaburan dake damun ta, sai dai bayan siyan motar, jarumar ta wallafa a shafukan ta na sociel media inda take fadin “kebura sun tafi”.

https://youtu.be/92jvjIGTR-E

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button