Labaran Kannywood
Bidiyon wata da aka saki da sunan mahaifiyar Ummi Rahab ce na nema ya kawo cikas a aurenta.
An saki bidiyonne na wata mata kwace a kan Gado da wani katon mutumi Wanda hakan ya sabawa addini da al’ada. Sannan anyi ikirarin cewa ai matar ba wata bace face mahaifiyar jaruma Ummi Rahab.
Advertising
Amma kuma jarumar da sauran makusantanta sun tabbatar da cewa wannan mata ba mahaifiyar jarumar bace. Kawai makiyane suke so su bata mata suna.
Idan zaku iya tunawa a kwanan baya anta kokarin dagula Aure jaruma ta hanyar amfani da wani tsohon Bidiyon ta tana zaune a kan gado.
Ga Bidiyon matar da wasu sukace mahaifiyar ta ce.
Advertising
Advertising