Turkashi: Matashin Daya Saka Kayan Mata Domin Yin Sata Ya Bige Da Kallon Tsiraichin Wata Tana Wanka Acikin Hostel Din Mata A Yola.
Wani Labari Da Muka Samu Mai Daukar Hankali Na Wani Matashi Daya Saka Kayan Mata Domin Yayi Sata A Hostel Din Mata A Jami’ar Yola, Ya Shiga Hannu Bayan Ganowa Wani Lamari Daya Faru Lokacin Daya Shiga Wajen.
Kamar Yadda Rohotonni Suka Samemu Akan Wannan Matashin Ya Saka Kayan Mata Da Niyyar Zai Shiga Dakunan Dalibai Yayi Sata A Jami’ar Yola.
Shigarsa Keda Wuya Sai Yabiya Ta Bandaki Yaga Wata Tana Wanka, Sai Ya Tsaya Yana Kallon Surar Jikinta, Hakance Tasaka Dalibar Ta Tsaraka Dashi.
Nan Take Tayi Masa Ihu Akazo, Aka Kamashi Wanda Akayi Bincike Aka Gano Ashe Namijine Ba Mace Ba, Kuma Ya Bayyana Yayi Shigar Mata Ne Domin Ya Shiga Dakunan Daliban Yayi Sata.
Sai Wannan Dalibar Mai yin Wanka Ta Janyo Ra’ayinsa Da Surar Jikinsa, A Yanzu ‘Yan Sanda SUnyi Nasarar Kamashi Yana Hannunsa Ana Ci Gaba Da Bincike.