Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Masoyan Adam A Zango su sako shi a gaba tun bayan da Lilin Baba yay wuff da Ummi Rahab.

Fitaccen Jarumi kuma mawaki a masana’antar kannywood Adam A Zango wanda ake masa lakabi da Prince ya shiga tsaka mai wuya tun bayan da Mawaki Lilin baba yay masa kafa a Soyayya su da ummi Rahab.

Advertising

Wani labari da yake yawo a kafar sada zumunta shine na yadda Adam A Zango ya kasa iya danne zuciyar sa yay wa jaruma Ummi Rahab fatan Alkhari kaman yadda kowane jarumi keyi a masana’antar kannywood.

https://youtu.be/3lILaK5BUCA

Daga cikin masu yiwa Adam Zango Comment sunce Bakin ciki ne yasa ya kasa taya su murna haka kuma yaki zuwa daurin Auren su.

An dakko hotunan shafukan sa na sada zumunta wanda kaf dinsu ba’aga inda ya taya su murna ba sanadiyar da wasu suke cewa ba kishi bane bakin ciki yake ma jarumar.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button