Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wani Saban Iskancin Rahama Sadau a Nigeria Fim ya dau hankulan mutane.

Assalamualaikum Barkan mu da sake kasancewa daki cikin wannan shafi namu mai albarka.

Advertising

Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Rahama Ibrahim wadda akafi sani da Rahama Sadau ta dau hankula mutane cikin wani saban Nigerian fim da ta fito wanda ke nuna taba jikin namiji da rungumar sa da sunbata ba komai bane.

Idan zaku iya tunawa a shekarun baya irin haka tai da wani mawaki a arewacin Nigeriya wato classic aka taba dakatar da ita a harkar fim din Hausa.

Sai gashi yanzu ta bar harkar Hausa fim ta koma na kudamcin Nigeria inda babu mai dakatar da ita dan ta aikata wani abu mara kyau.

Advertising
https://youtu.be/ttpoPsUmbns

Mungode da bibiyabr shafin mu. ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai Mungode.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button