Labaran Kannywood
Wani Bidiyo dake Nuna Kishi Ne Ya Hana Maryam Yahaya Zuwa Bikin Lilin Baba Da Ummi Rahab
Tofa wani labari da yake fitowa shine yadda akace kishi ne ya hana maryam Yahaya ziyartar bikin Lilin Baba.
Kaman yadda kuka sani An daura auren fitaccen mawaki, Shu’aibu Ahmad Abbas wanda akafi sani da Lilin Baba, da fitacciyar jaruma Rahama Saleh Ahmad, wadda akafi sani da Ummi Rahab, Inda aka daura auren a ranar Asabar, 18 ga Yuni, wato a cikin wannan shekarar ta 2022 A adadin sadaki naira Dubu dari biyu, (200,000).
Zaku iya jin cikaken rahotan a wannan Bidiyon dake sakan wannan rubutun.
Mungode da bibiyabr shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.