Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wata Sabuwa Auren Budirwa da taci mutuncin Sheikh isa Ali Pantami ya mutu.

Assalamualaikum barkan mu da sake kasancewa a wannan shafi namu mai albarka.

Advertising

Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Nasisat Ishak budirwa da taiwa malam Sheikh Isa Ali Pantami rashin kunya.

Idan zaki iya tunawa a wasu watani da suka wuce wata budirwa yar Kannywood mai fitowa cikin fim din izzar so tai lashin kunya ga Sheikh Isa Ali Pantami cikin wani karatu da yay, Mutan gari da daliban sa sunci alwashi Har aka ringa rade radin hukumar hisba tana nemanta.

https://www.instagram.com/tv/CfI7uOMKfAG/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Da jin haka jarumar ta ringa sakon bidiyo tana bawa Malan hakuri bisa kalaman data fada sharrin shedan ne, Bayan gama wannan abu da akai sai ji akai jarumar tai Aure.

Advertising

Akwanan nan akaga jarumar ta dawo wallafa Bidiyon ta a shafin TikTok tana tikar rawa ashe Auren nata ne ya mutu gashi nan kuji daga bakinta.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button