Labaran Kannywood
Mai wakar yan fim basa rike Aure ya fito ya basu hakuri bayan jin zagi da cin mutunci da wasu sukai masa.
Wani labari da muka samu shine na mawakin daya ce yan fim basa iza zaman aure.
Advertising
Wasu daga cikin yan Hausa fim sun nuna wa mawakin kuskuren sa na fadar haka inda, Inda wasu suka ringa surfa masa zagi.
Ana tsaka da haka wata budirwa taiwa mawakim zagin tsame nama inda take cewa butulu ne shi a cikin matan da yasaka hotonsi a wakar harda Hadiza Gabon wada ita tai masa kyautar mashin a kwanan baya.
Amma cikin ikon Allah mawakin yayi biyu ya bawa jaruman hakuri inda a ya kirasu a yanzu da masu son zaman Aure.
Advertising
Ga Bidiyon
Mungode da bibiyabr shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.
Advertising