Labaran Kannywood

Innalillahi wa’inanna ilaihi raji’un Rayiwa babu tabbas yanzu yanzu meke samun labarin ladidi fage na fama da matsanancin rashin lafiya.

‘Yanzunnan muke samun rahotanni cewar daya daga cikin jarumai iyaye a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ladidi Fagge bata da lafiya tana kwance, Kamar Yadda jaridar Dokin karfe ta rawaito.

Tana daya daga cikin iyaye mata wanda akeji dasu a masana’antar Kannywood kuma tabbas tabawa masana’antar gudunmawa tawajan jajircewa akan sana’arta.

Gamasu kallon fina finan hausa sunsan wacece jaruma ladidi fagge kasancewar tafito acikin fina finai daban daban, domin akalla ta shafe sama da shekara goma a masana’antar Kannywood inda ayanzu kuma tana taka rawa acikin wani shirin film maisuna “Alaqa” Allah ubangiji yabata lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button