Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jiya ba Yauba Kalli Jerin Hotunan wasu Fitattun Jaruman Kannywood a lokacin da Suke da Kuruciya.

Assalamualaikum barkan mu da sake saduwa a wannan shi namu mai albarka.

Advertising

Jiya ba Yauba wani jerin jadawalin jaruman Kannywood wanda a lokacin suna kanan a wasu hotunan su da tashar Arewapakage tv da hado kansu.

Kaman yadda kuka sani Masana’antar Kannywood nada tasrin jarumai wanda da yawansu masu aure ne wasu kuma zawarawa ne.

A yau munzo muku da hotunan manya jarumai wanda kamanin wasu daga ciki basu sauyaba har zuwa girman su, Wasu kuwa inba an gaya maka wanene ba bazaka gane shiba.

Advertising

Kalli Jerin Hotunan wasu Fitattun Jaruman Kannywood a lokacin da Suke da Kuruciya.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button