Labaran Kannywood
Innalillahi wa’inanna ilaihi raji’un yanzu yanzu muke samun labarain wasu barayi sun shiga gidan amarya da Ango.
Wani mumunan labarai da muke samu a safiyar yau laraba shine yadda wasu mugan barayi suka shiga gidan amarae domin gudanar da mumunar sata.
Advertising
Wanda ya shaida lamarain yace barayin sun kai su 30 wanda suka shiga unguwar kuma sukai kokarin a bude musu gidan dan su gudanar da sata amma mai gadin bai bude ba hakan yasa suka rugiza karangar gidan suka ahiga.
Bayan sun shiga ne auka bukaci a bude cikin gidan ko su saka harbi a gidan, Amma basu samu nasara shiga bangaren Farko ba.
Ga cikaken labarain ga wanda abin ya faru a unguwar tasu.
Advertising
Advertising