Labaran Kannywood

Wata sabuwa Wani Bidiyoyi iskanci ya jawo an cire Ummi Alaqa daga cikin shirin fim din

Yanzu yanzu muke samun wani labarai mara dadi na wata jaruma da ake kira Ummi Alaqa wadda take raka rawa a wasni shirin fim da ke tashe a wannan lokaci mai suna Alaqa wanda kusan ta sanadiyyar fim din aka santa.

Kaman yadda makallata fim din suka sani jarumar tana daya daga cikin jarumai a cikin wanda suke taka rawa gani a shirin fim din kuma rana kokari a shirin.

Kusa ganin kokarinta ne yasa Akaji ana jita jitan ita zata maye gurbin Nafisat Abdullahi wara sumayya a fim din (LABARINA).

An bayyana wani Bidiyon ta wanda kusan ance dalilinsa aka dakatar da ita a shirin fim din na Alaqa, Wasu kuma na zargin sabida za’a sata a fim din Labarina ne yasa ta gudu a fim din Alaqa.

https://youtu.be/Z7EeLhY8Y-o

Munyi kokarin jin ta bakin jaruman da kuma mashiryan fim din amma hakarmu bai cimma manufa ba.

Mungode da bibiyabr shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button