Advertising
Advertising
Labaran Wasanni

Dan kwallon super eagle Ahmad musa ya cika shekaru 5 da auren uragidan sa.

Fitaccen dan wasan kwallon na super eagle Ahmad Musa ya cika shekaru biyar da auren uwar gidan sa wadda a tanzu haka take da yara biyu.

Advertising

Sai dai wani abu ban mamaki daya faru shine yadda aka samu cika shekaru biyar da auren sa amma wallafar bata fito ta shafin dan wasan ba.

An sami wallafar cika shekaru 5 din dan wasan a wani shafi dake Instagram inta suka wallafa Bidiyon dan wasan da matar sasuke cewa:

5 years ago,around this time,we just landed Ogoja, crossriver state for this beautiful couple. 5 years after & we are happy to still be photographing them. May Allah continue to bless and keep you guys

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button