Labaran Kannywood
Video wani saban rikici a game da gasar Jagaba shine gaba ta Rara a wakar Bola Tunibu.
Kamar yadda kuka sani a daidai wannan lokacin ne gangar siyasa ta kada a Najeriya
Inda mawaka suka fito daga jam’iya da ban daban ,kimanin sati biyu kenan da mawaki Dauda Kahutu Rara yasa ƙasar wakar jagabashinega.
Matasa da dama sun fito sun shiga wannan gasa , amma har yanzu shuru game da kyautar da akace amsa wato mota da wayoyi kirar Iphone
Bayan haka Jaruma A’isha Humaira tayi sanarwar gasar takoma whastapp sai dai bayan fitar wannan sanarwar matasa sunga ran raina musu hankali yaza ai ace ƙasar Tiktok ta koma whastapp wannan abu yasa matasa suka fito suka dinga caccakar mawaki Rara da A’isha Humaira.
Mungode da bibiyabr shafin mu, kucigaba da kasancewa da shafin mu dan samun zafafan labarai.