Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An kure Rahama Sadau tayi ashar kan Sarkar kafa/Bidion Ummi Rahab ya ja ce ce kuce/Shara’r Hadiza Gabon.

Wani ma’abocin dandalin twitter ya wallafa hoton Rahama Sadau sanye da sarkar kafa inda ya bukaci karin bayani take ko aka dinga bashi amsa da abin da kowa ya fahimta game da mace ta saka sarkar kafa inda mafi yawa kebayyana kwalliya ce kuma ba haramun ba ne a addini.

Advertising

Wani ko da ya bayyana yayi nasa binciken a google ya bayyana ga masu saka ta tana daukar ma’ana biyu idan mace ta saka a kafar hagu yana nufin tana da aure in kuma ta saka a kafar dama to ya bayyana Ita budurwa ce tana neman miji ne ya kara da cewa Rahama Sadau ta saka sarkar a ne game sha’awa sai ya saya taya.

Ganin wannan Rahaba Sadama ta tanka inda ta bada ama sa da cewa:

Ku kalli bidiyon dan jin cikaken labaran.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button