Labarai
Mutuwar Shatu Bawa ta girgizani dan haka zan dena TikTok Cewar wata budurwa da take raye raye a manhajar.
Wata fitacciyar fuska a manhajar TikTok ta rasu a bayan fama da gajeriya jinya.
Aisha bawa Allah yay mata rasuwa bayan da tai fama da wata fajeriya jinya, wanda rasuwar ta ya girgiza mutane da suke binta a shafin dama wanda basa binta.
Aisha bawa ta rasu bayan yin post dinta da kwana biyar Allah ya karbi abarsa.
Wasu daga mata daga man hajar sun dauki damara dena yin TikTok tun bayan rasuwar Aisha sun kuma ce tabba ba abune mai kyau ba kina musulma kina girgiza a shafin.
Matashiyar tace tabba da abune mai kyau da yawa mutane baza su ringa aibata Aisha Bawa ba.
Ga Link din Bidiyon
https://vm.tiktok.com/ZMNBycgcW/?k=1