Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Allahu Akbar Wani video dake nuna wasu abubuwa bayan mutuwar Nura Mustapha waye

Masoyin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam Ya Amsa Kiran Allah

Advertising

Ana kiran sa da Halifan Rufa’i Ayagi, saboda ya iya wakokin sa kuma yana kwaikwayon muryar sa. Baƙadire ne, mai yawan son yabon Annabin Allah.

Kowa ya san Nura da lazimin safe, bayan ya karanta Alqurani. Ya shiga harkar fim saboda samar da gyara.

Watarana da dare suka zo Hotoro shida Lawan Ahmad karɓar saƙo a wajen yarona Mujahid 80 sai ya ji an faɗi sunana cikin girmamawa da mutuntawa ya fito daga mota muka gaisa ya ce shi masoyin litattafana ne, ya nuna matukar jin dadin haɗuwar mu. Watarana wani ya kira Ni ya ce na je location na Izzar So Nura Mustapha Waye na ta yabon ka.

Advertising

Cikin mutunci muke gaisawa idan na kira shi a waya, Allah Ya wanke zunubansa Ya sa aljanna makoma.

Ya Allah kakai haske kabarin sa ka yafe masa zunuban sa kasa Aljanna ce makoma a gareshi Ameen.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button