Labaran Kannywood

Video abinda ya faru da Mr442 da Sadiya Haruna a cikin dakin Hotel.

Toffa Fitaccen Mawaki Wato 442 Yanzu Haka Ya Koma Wajen Sadiya Haruna Bayan Gamawa da Jaruma Safara’u Kwanacasain.

Tir’kashi Mawaki 442 Yafara Shan Zagi a Bayan Zuwa Gidan Sadiya Haruna Dayayi Wajen ta Suke sheke ayar Su Babu Babbaka Toffa Wannan Lamari Yayi Muni.

Babban Dalilin Dayasa Wannan Mawaki Yafara Shan Zagi Shine Daman Ana Zargin Ya Lalata Was Safara’u Kwanacasain Rayuwar ta Yanzu Kuma Gashi Ya Koma Wajen Sadiya Haruna.

Toffa Wannan Abu dai Yayi Muni Kuma Bai Dace Ba Domin Kuwa Bayan Zuwan 442 Gidan Sadiya Haruna Yadda Sukai ta Rungumar Juna har’da Bada Abin ci a Baki.

Wannan shine cikaken Bidiyon Soyayya Sadiya Haruna Da Mr442👇

https://vm.tiktok.com/ZMNAFR8sp/?k=1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button