Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Darakta Usman Bala jarumi kuma a fim din labarina yayi video maida martani ga mutumina daya ce dan nanaye ya mutu an dami mutane.

A jiya laraba Darakta Usman Bala kuma jarumi a fim din Labarina yay kakausan video ga matashin daya ce An dame su da rasuwar dan nanaye.

Advertising

Idan baku mantaba mutuwar darakta Nuea Mustapha ta taba mutane da dama kasancewar ko a cikin yan fim babu irin sa da yawa dan haka mutane suka ji mutuwar bawan Allah.

Haka zalika bawan Allah ya rasu ta hanya mai kyau wadda ake masa fatan dacewa, Bawan allah ya rasu ne bayan idar da sallah sa yana tsaka da karatun Alqur’ani.

Wannan shine cikaken Bidiyon daya maidawa da mutumin martani.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button