Advertising
Advertising
Labarai

Innalillahi wa’inanna ilaihi raji’un Gobara ta halaka likitoci mata da miji.

Wata Gobara Ta Yi Sanadiyyar Mutuwar Miji Da Matarsa, Wadanda Dukkansu Likitoci Ne

Advertising

WaÉ—annan ma’auratan, sun kasance likitoci, kuma suna aiki ne a asibitin UMTH dake Maiduguri jihar Borno. Sun rasu ne bayan da gobara ta kama gidansu.

Da farko mijin mai suna Dr Auta ne ya fara mutuwa, washegarin safiyar ranar Laraba ita ma matar, Dr Amina ta rasu.

Munsamu wannan labarain daga tashar dokin Karfe wanda har ila yanzu ba’a fadi yadda gobarar tayi sanadiyar daktocin ba.

Advertising

Munq fatan Allah yaji kansu yay musu rahama Ameen Mu kuma idan tanu tazo allah yasa mu cika da imani.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button