Advertising
Advertising
Labarai

Tofa Yadda wata yayawar mata tayi alkawarin gida Da mota ga wanda yace zai Aureta.

Wata Mata’ Mai Suna Fati Tayi Al’kawarin Bayar’da Mota da Kuma Gida ga Du Wanda Yace Zai Aure ta Wannan Lamari Yayiwa Jama’a Dadi Sosai.

Advertising

Toffa Babbar Magana Yanzu Wata Mata’ dai Ta Fito Duniya Domin Neman Mijin Aure Inda Tace Zata Bawa Du Wani Wanda Yace Yana Sonta Kuma Zai Aure ta Toh Babu Shakka Zata Basa Gida Sannan ta Basa Mota.

Yanzu Haka dai Aka Ce Dama ta Rage’wa Mai Shiga Rigiya Inda Wannan Lamari Yayiwa Alumma Dadi Musamman Ma Masu Son Aure Basu da Dama da Kuma Masu Son Cin Banza To dai Yanzu ga Banza Ta Samu.

Shin Kana’da Sha’awar Auren Wannan Mata’ Mai Suna Fati Wadda Zata Bayar da Gida da Kuma Mota ga Du Wani Wanda Zai Aure ta.

Advertising

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu A game’da Kyautar Mota da Kuma Gida da Wata Mata’ Mai Suna Fati Zata Bawa Wanda Zai Aure ta.

https://youtu.be/btxaF0Q3Dhk

Godiya ta musamman ga masu bibiyar shfin mu, Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan Labarai.

Advertising

One Comment

  1. Wannan ba banza bane domin lokaci neh idan yazo babu makawa sai anyi shi sannan Ina mai bata shawara data tsaya ta duba na Allah domin wannan duniya tana cike da yan son banza ba Wanda yake son ta ba Tsakani da Allah bah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button