Labaran Kannywood
An Zargi Zee Zango Da Kambun Baka Ita Ta Kashe Darakta Nura Mustapha Waye Ya Mutu.
Wata sabuwa aka ce inji dan chacha, An Zargi Zee Zango Da Kambun Baka Ita Ta Kashe Darakta Nura Mustapha Waye Ya Mutu.
Idan zaku iya tunawa bayan rasuwar Darakta Nura Mustapha Waye wani Bidiyo ya ringa yawo akafar sada zumunta wanda zee Zango rake daukar jarumin a hota tana cewa:
Darakta ina so ina so na samu na posting idan ka mutu; wannan maganar ta sa an zargi jaruma da kanbub baka inda ta fito ta kare kanta akan lamarin.