Labaran Kannywood

Wani Masoyin Maryam Yahaya Ya Sadaukar Da Azumin sa Na Ranar Arfa Ga Jaruma.

Wata sabuwa yadda Wani Masoyin Maryam Yahaya Ya Sadaukar Da Azuminshi Na Ranar Arfa Ga Maryam Yahaya.

Wani matashi dan dandalin TikTok ya yi wata sanarwa a ranar sallah inda yace ya sadaukar da azuminsa na ranar arfa ga jaruma maryam yahaya.

Tuni mutane sukai masa cha akan lamarin, inda wani matashi ya maida masa da martani ga Bidiyon nasu.

https://youtu.be/iw3nScij15o

mungode da bibiyabr shafin mu, kucigaba da kasancewa damu dan samun zafafan Labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button