Labaran Kannywood
Wani video ya sake fitowa na yadda wasu sukai wa safara’u duk bayan dukan farko da sukai mata.
Yadda aka zane mawaki mr442 a garin kaduna tare da yarinyar sa Safara’u.
Advertising
Kamar yadda kuka sani yau muke kwana na 4 ga babbar Sallah , kamar yadda mawaka da jarumai suke tsara wasan sallah duk shekara .
Wannan sallar ma mawaki Mrs 442 shida kawarsa Safara’u sun tsala wasan sallah a jahar Kaduna, Sai dai labarin da muke samu jami’an tsaro sun kamasu sunmusu shegen duka.
Advertising
Advertising