Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An wanke Hadiza Gabon akan Video da ake cewa tayi rawa ingallo a gidan gala.

A kwanakin baya wani video ya karade shafukan sada zumunta na wata baiwar Allah dake tikar rawa a gidan gala cikin wakar Kawu dan sarki ta Ingallo da wasu suka tsarmata Hadiza Gabon ce inda aka dinga surutu akai.

Advertising

Cikin masu cece kuce kan videon wasu na ganin ba kimar Hadiza bane yin wannan rawa ta fitsara wasu kuma na ganin menene dan ance tayi rawar gala da film da gala duk a iya cewa, Zamu ce ta tadda muje mu.

Haka zalika wasu ko na ganin ko yan film din ba kowa ke zuwa gidan wasa ba in ba sallah ba saboda a junan su suna tsokanar kansu in ka fiya zuwa wasan gala kamar film din ne aka dencia Gashine kake zuwa neman na cefane.

Gashi dai matashiyar da tai rawa tazo ta wanke jaruma Hadiza Gabon inda tazo da riga data sa tai rawa, Ta kuma roki yafiyar jarumar ta kuma ja kunnan masu zartar da abu ba tare da sun saniba.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button