Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wannan video ya tabbatar Fati washa ce zata maye Gurbin Nafisat Abdullahi a labarina.

Tun kafin asan da labarin matsala da ta faru
tsakanin Aminu Saira da Nafisat Daraktan a watan disambar shekarar da ta gabata ya fito ya wallafa wani sako a shafin Fati washan inda yake tambayar.

Advertising

Da dama an yi tunanin ko zata maye gurbin laila ne da tayi aure sai dai kuma sanin akwai matsala tsakanin daraktan da kuma jarumar da ke jan gorar shirin sai aka san tabbas Fati washa ba kowa zata maye ba face Nafisa Abdullahi a yanzu ganin ta a waien daukar shirin ya kara tabbatar da hakan.

Tuni aka so a fara sakin shirin na labari na a wannan watan da muke ciki sai dai wata yar tangarda da ta faru tasa aka daga kamar yadda daraktan ya fito ya bada hakuri a wani video da rashin lafiyar wasu daga jaruman shirin.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button