Labarai

Allahu Akbar: Rai bakon duniya wata Amarya ta rasa ranta ana saira kwana 15 bikin ta.

Kana taka Allah na tasa ta Allah itace gaskiya, Hakika wannan labari ne mai taba zuciya na wata Amarya mai suna Rukayya Ana tsaka da shirye shiryen bikin ta.

Hakika duk mai rai mamaci ne kuma babu wanda yasan loakcin mutuwar sa haka kuma babu wanda yasa mene zai sanadiyar ajalin sa, Wannan wani ili mine da Allah shi kadai ya baiwa kansa sani.

Wannan labari na mutuwar Rukayya Amarya ya faru ne a jihar Bauchi wanda jama’a da dama suka shiga damuwa

Yanzu Yanzu muke samun wani labari Allah yayiwa wata amarya rasuwa ana saura kwana 15 bikin ta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button