Month: August 2022
-
Labaran Kannywood
Ali Nuhu Ya Bayar Da Kyautar Miliyan Daya Domin A Yiwa Dalibar Da Tsautsayi Ya Sama A Ranar kammala karatun ta.
Sarki Ali Nuhu ya bada kyautar Naira miliyan biyu wa Fatima wacce aka yankewa kafa Babu shakka jarumi Ali Nuhu…
Read More » -
Labarai
Yanzu Yanzu Wani al’amari yafaru a garin Katsina na Cutar Kyandar Buri.
Yanzu Yanzu Gwamnatin Jihar Katsina ta fitar da cewa mutum hudu da suka kamu da cutar kyandar biririka, inda wasu…
Read More » -
Labarai
Innalilahi wa’innailaihi raji’un Wani gini ya ya wado a kasuwar waya dake Berut dake Kano.
A na fargabar rasa rayuka bayan da gini ya rushe a kasuwar waya da ke kano a yammacin yau talata.…
Read More » -
Labarai
Video Wata Uwa da ta siyar da jaririn ta akan kudi naira budu 600 Asirin ta ya tonu.
Hukumar ƴan sandan jihar Ogun ta kama matar mai shekaru 23 (an sakaya sunanta), wacce ake zargi da sayar da…
Read More » -
Labarai
Ta bayyana Shekara ya sake shekara daga jamhuriyar NNPP Zuwa PDP.
Atiku ya sauka a Kano domin karɓar Shekarau zuwa PDP Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugabancin kasa na…
Read More » -
Labaran Kannywood
Yadda aka tesa keyar dan daudun daya je yana zage zage a kabarin wata mata.
Wani Al’kali ya tesa keyar dan daudun daya je kabarin mahaifiyar abokinsa yana zage zage zuwa gidan maza domin ya…
Read More » -
Labaran Kannywood
Gaskiya ta bayyana: Rikici na kokarin Barkewa akan Wakar Asosa ta Ado Gwanja da Yawale na kwana Chasa’in.
Wakar Asosa “Chass” ta Ado Gwanja ashe itama satar fasaha yay kaman yadda yay a wakar “Warrr” kaman yadda muke…
Read More » -
Wakokin Hausa
Ado Gwanja – Chass Official Audio 2022
Fitaccen Jarumin kuma mawakin Hausa Ado Gwanja Wand ya shahara wajen kawo muku wakokin Hausa Yau ma ya kawo muku…
Read More » -
Labaran Kannywood
Munfi Malaman Adini Fadakarwa cewar jarumi Ado Gwanja.
Mawakin da yai kaurin suna wajen wakar iskanci kuma jarumi a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood Ado Isa…
Read More » -
Labaran Kannywood
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un Yanzu yanzu muke samun wani labarin Rasuwa kakan Halima Atete.
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Yanzu-yanzu, an yi wa Halima Atete rasuwa A safiyar jiya lahadi ne muke samun labarin…
Read More »