Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wani video Rikici tsaknani Rayya ta shirin kwana chasa’in da Malan Ali na cikin shirin.

Wani faifan video na malan Ali da Rayya tashikin shirin kwana chasa’in ya tada kura ta yadda aka ji jaruman suna wa junan su ashariya zagi ta uwa ta uba.

Advertising

Bidiyon an hango malan Ali na cikin shirin tare da wani yana rarashin sa inda akaji malan ali yana zage zage yana cewa a cire shi a cikinn shirin kwanan sa nawa bashi da lafiya kaman zai mutu amma babu wanda yazo ya duba shi.

Daga nan ne kuma aka ji muryar rayya da malan ali suna yar zagi ta uwa ta uba a muryar sakon WhatsApp kaman yadda zakuji.

Ga Bidiyon tare da muryar WhatsApp din.

Advertising
https://www.instagram.com/tv/Cg5BOemK4Aj/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Wannan rikici ga dukkan alamu an faroshi ne tun daga wajen daukar shirin ku ciga ba sa bibiyar mu dan zamun cikaken labarain.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button