Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ta tabbata jaruma Fati Washa ce zata maye gurbin Nafisat Abdullahi a shirin Labarina.

An hango jaruma Fati Abdullahi washa a cikin fim din Labarina cikin tallan shirin.

Advertising

Idan baku manta Ba a kwanan baya jaruma Nafisat Abdullahi tabar shirin Labarina mai dogon Zango ita da jarumin shirin Nuhu Abdullahi.

Sai dai a jiya an hango fatima Abdullahi washa a cikin tallafan shirin inda ta maye gurbin Nafisat Abdullahi.

Mungode da bibiyabr mu kucigaba da Kasancewa damu dan samun zafafan Labarai.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button