Labarai
Yanzu Yanzu: Mutumin da yay wakar batanci ga annabi Kotu ta yi watsi da kara daya ɗaukaka a kano
Mutumin da yay wakar batanci ga annabi Kotu ta yi watsi da kara daya ɗaukaka a kano
Kotun Daukaka Kara da Kano ta yi fatali da karar da mawakin nan da ake zargi da yin wakar batanci, Aminu Yahaya Sheriff ya daukaka kan hukuncin kisan da aka yanke masa.
Mawakin dai ya daukaka karar ce yana neman a sake yi masa shari’ar da ka kai ga yanke masa hukuncin tun da farko.
Aminiya ta rswaito cewa, sai dai Kotun Daukaka Karar ta ce Kundin Shari’ar Musulunci na jihar Kano na shekara ta 2000 bai saba wa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya ba.
Idan kuna bibiye damu zaki ji cikaken bayanin da kotu ta bayar a game da wannan kara dakuma cikaken rahoton inda aka kwana akan lamarin.
mungode da bibiyar mu ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.