Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Innalillahi yanzu yanzu bayan DSS Sunyiwa Ali atwork dukan tsiya yanzu haka andauke shi a bidiyon.

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu bayan DSS sunyiwa Ali atwork dukan tsiya yanzu haka andauke shi a bidiyon.

Advertising

A ranar laraba ne muke samun wani labari a game da dan wasan barkwacin nan Ali artwork a bisa wani rashin adalci da da wasu daga cikin batagari a hukumar DSS sukai mai wato hukumar tsaron farin kaya.

Lamarin ya farune bayan jarumin ya kai wata kara abisa wasu matsafa da suke biniyar rayiwar sa, Sai akai rashin sa’a an samu rashin fuskantar juna tsakanin sa da jami’an da kuma wani dan uwansa inda sukai musu dukan kawo wuka, A yanzu haka dai dan uwan nasa na kwance a asibitin jihar kaduna ana duba lafiyar sa kaman yadda jarumin yay magana da bakinsa.

Ga Bidiyon bayanin nasa.

Advertising
https://youtu.be/a-z-lu2N8NE

A bayanin nasa yanzu yace shugaban Hukumar ya dau mataki akan abin da akai masa ya kuma ce za’a bi masa hakkin sa dashi da dan uwan nasa bayan kammala bincike.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button