Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un Yanzu yanzu muke samun wani labarin Rasuwa kakan Halima Atete.

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Yanzu-yanzu, an yi wa Halima Atete rasuwa

Advertising

A safiyar jiya lahadi ne muke samun labarin rasuwar kakan fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Halima Atete.

Jarumar ta wallafa wannan rasuwa ne a shafinta na sada zumunta wanda hakan ne yasa muka san rasuwar kakan tana.

Mun kawo muku labarin rasuwar ne sabida kuyiwa mamacin addu’a sabida kowa da irin baiwar da allah yay masa.

Advertising

An jana’izar sa a jiya lahadi kaman yadda addinin musulunci ya tanadar an kuma kaishi gidan sa na karshe kaman yadda dukkan mu shi muke jira.

Muna fatan allah yay masa Rahama yasadashi da Annabi Muhammad SAW AMEEN.

Mungode da bibiyabr shafin mu ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan Labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button