Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Masha Allah Hotunan Auren Ado Gwanja da momee Gombe sun bayyana.

Yanzu yanzu muke samun wannan labarin abun Alkhari wanda mutane da dama suke fatan haka shine na samun hotunan ado gwanja da momee Gombe na kafin Aure.

Advertising

Fitowar wannan hotuna sun tada mutane tsaye inda masoyan su suke ta tambaya kan lamarin a wajen yin tsokaci (Comment).

Abin mamaki dayawan masu yin tsokacin suna wa jaruman biyu ne tambayar shin da gaske Aure zasi a junan su ko yaya.

Abin dayasa masoyan suke wannan tambaya sabida sun san ba wannan ne karon farko da jaruman suke shiyar irin wannan al’amari ba.

Advertising

Ko a kwanan baya an samu irin wannan da dama, Kaman wasu hotunan kafin aure da suka fito na fatima Abdullahi washa ita da Yakubu Muhammad haka zalika akwai na adam fasaha da tsohon mijin ita momee Gombe Adam fasaha wanda hakan ya zama ba gaskiya ba.

Ga duk kan alamu hotunan ado Gwanja da momee gombe bana aure bane kasan cewar babu wani manyan alamun da suka tabbatar da hakan.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button