Wata sabuwa: Wannan yaron ba nawa bane bazan biya kudin magani ba cewar wani Uba.
Turkashi wani uba ya koka game da wani yaro da matarsa ta haifa masa sakamakon yaron yazo da muni.
Mun sami wani labari ne daga Daka Arewa media na wani mahaifi mai suna Abbas wanda matarsa ta haifamasa jariri wanda yay tsallen badake yace ba nasa bane.
Mutumin maibsuna Abbas mazaunin wani kauye a garin katsyna ya bayyana cewa shi wannan jaririn ba nasa bane sabida haka bazai taba biyan kudin sa ai masa magani ba kokuma wani abu da ya shafeshi ba.
Mahaifiyar jaririn ta kaishi kara a game da lamarin, Inda ko agaban alkali ya sake musalta cewar yaron nan ba nasa bane Saka makon basa kama ta kusa ko ta nesa.
Tuni Alkhari shuraihu ya bada umarni da aje a gwada jaririn da kuma mahaifin nasa da yake musa haka, Inda Alkhalin yabada cewa ya dake zaman Shari’a zuwa 23 dokin kawo sakamakon gwajin.
Da manema labarai sukai wa mahaifiyar yaron tambayoyi A game da musaltawar da mijin keyi sai tace, Ita bata taba Aure bama sai akansa kuma hasali ma bata taba soyayya ba sai dashi kuma shi ta aura.