Advertising
Advertising
Labarai

Wata Yarya mai Shekara 16 ta mutu Bayan tayi tsalle daga Babbar mota mai tafiya yayin da direba yaki tsaywa.

Kaka kin hukumar ‘yan sanda, Constable Ridgewell Rikhotso, an bai wa marigayin da kuma wata budurwa jan kati daga direban wata farar mota daga kauyen Mtititi zuwa Mninginisi block 02 a wajen garin Giyani a ranar Asabar.

Advertising

Rikhotso ya ce lokacin da direban ya isa Mninginisi block 02, ya wuce kauyen matashin yana tuki da gudu.

Wasu mutun biyu da abin ya shafa sun yanke shawarar yin tsalle su dira kasa kuma dukkansu sun ji rauni. An same su a kwance kusa da hanya ta wasu masu motocin haya suka sanar da Hukumar ‘yan sanda game da lamarin.

“A lokacin da ‘yan sanda suka isa wurin, daya yana cikin mawuyacin hali, An kira jami’an agajin gaggawa zuwa wurin kuma an kai dukkan wadanda abin ya shafa asibiti don kula da lafiyarsu.

Advertising

Rundunar ‘yan sanda a Giyani, Afirka ta Kudu a yanzu ta yi kira ga mambobin al’umma da su taimaka ta hanyar bayar da bayanan da za su kai ga kama direban van a kan mutuwar Ntwanano Hlungwani.

“Har yanzu ana ci gaba da bincike kuma wadanda ke da bayanan da za su iya zama da amfani a binciken, an karfafa musu guwa da su tuntubi hukumar yan sanda dan kawo temako wajen kama su.

Za a ajiye Ntwanano a ranar Asabar 10 ga watan Satumba, a kauyen Mtititi (Aten) da ke wajen garin Malamulel.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button