Advertising
Advertising
Labarai

(Bidiyon) Wasu manyan likitoci suna kokarin zaro maciji mai rai a kunnan wata budurwa.

Faifain Bidiyon yadda wasu manyan likitoci fida ke kokawar zare Wani Babban maciji mai rai a kunan wata budirwa

Advertising

Wani Bidiyon daya bazu a kafafen sada zumunta bayan wani dhafin dan kasar Indiya ya wallafa shi yana da taken, “Macijin ya shiga kunne,” kamar yadda aka yada a kafar sada zumunta ta Facebook.

Daga sanda Bidiyon ya fito kawo zuwa yanzu yana ta daukar hazo a kafafe daban daban.

A cikin Bidiyon na kusan mintina hudu, an ga wani da ake zargi da aikin likita yana amfani da almakashi a yayain kokarin cire wannan maciji daga kunnan mutumin.

Advertising

Sai dai dai kashi! Bidiyon ya ƙare ba tare da bayyana ko sanin yadda takaya wajen cire macijin ba.

Duk da haka, wasu masu kallo sun yi tunanin faifan bidiyon na bogi ne tare da wani ya kira shi “100% ƙarya” yayin da wani kuma ya yi mamakin yadda maciji ya yi daidai da sauran jikinsa a cikin kunnen Budirwa.

Shikuwa wani ya bayyana cewar ba abin mamaki ba ne cewa macijin ya fara fitowa da farko – domin wannan yana nufin ya ratso cikin kunnenta sannan ya juya a cikin wani wuri da aka killace.

Kalli bidiyon yayin da kuke gungurawa,

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button