Advertising
Advertising
Labarai

Masha Allah: wasu gugun yan bindiga Dauke da manyan makamai sun Shiga hannu Jam’an Ne Niger (Hoto)

A ci gaba da kokarin da take yi a arewacin kasar, wata tawagar rundunar sojojin Nijar (FAN) ta yi arangama da wasu mutane dauke da makamai a cikin motoci da dama a farkon makon nan a yankin Kantama.

Advertising

Wannan matakin da rundunar ta dauka ya sa an samu nasarar dakile wani dan bindiga, da kama wani, da kuma kwace makami da alburusai, hanyoyin sadarwa, man fetur da kuma motoci bakwai.

A wani bangare na aikinsu na tabbatar da zaman lafiya da kuma kare yankunan kasa, rundunar sojojin Nijar ta samu karin nasarori da dama a kan kungiyoyin ‘yan ta’adda masu dauke da makamai.

An bayar da rahoton wannan a cikin sabuwar sanarwar ayyukan mako-mako N°0023/2022 na Satumba 9, 2022

Advertising

Journal Le gardien.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button