Advertising
Advertising
Labarai

Wani mutum ya soke bikin aure saboda budurwar ta ki bayyana wanda ya ba ta kyautar iPhone 13 Pro Max

Ango ya soke bikin sa saboda matar Matar da zai aura taki fada masa wanda yabata kyautar Iphone 13 pro max

Advertising

A wani rahoto da muke samu shine wani Ango ya soke bikin da ake shirin daurawa saboda budirwa taki gaya masa wanda yay mata kyauta.

Budirwar ta samu kyauta daga hanun wani saurayi ta iPhone 13 pro max, bayan saurayin da zai aure ta yaji labari sai ya bukaci ta fada masa wanda ya bata, Amma sai ta ki fada masa.

Daga karshe dai Angon ya fasa Aure saboda ya kada a samu matsaya, saka makon ya tsorata da halinta.

Advertising

Labarin ya fita ne a shafin wata budurwa wada tace shi Angon abokin tane kum ta bashi shawara kada ya wuce gona da iri wajen yin tambayar kwakwafi.

Wani labari kuma da muke samu shine, wata Amarya tayiwa mijin ta aski Bidiyon hoton ya bayyana ranar Auren su a kafar sada zumunta.

Amaryar wada wanzamiya ce tayiwa mijin da zata Aura aski ne sabida bazata juri ganin sa ranar bikin su da gasji ba,

A cikin bidiyon da ke zagayawa a yanar gizo, an kama amarya tana yanke gashin angonta. Tun karfe 5 na safe ta tashi don yiwa mijin nata gyaran jiki kafin su nufi wurin daurin aurensu.

Wani bangare na faifan bidiyon ya nuna yadda take aske gashin ango, wani bangaren kuma ya nuna su a cikin mota bayan sun daura aure. Mutumin yana sanye cikin kwat da matar sanye da farar riga mai gudana.

Matar, mai suna Royal Majesty, ta raba bidiyon a hannunta na TikTok kuma tun daga lokacin ta haifar da martani mai dadi daga masu amfani da yanar gizo.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button