Yadda faifan Bidiyon wani babban mutun ke kuka saka makon budurwa sa ta sake shi ta Auri wani mutun (video)
Budirwar wani mutumi ta barshi cikin mawuyacin hali bayan ta sauyashi ta Auri wani mutun daban.
Saurayin ya yi matukar baci yayin da matar da suka jima suna soyayya da ita ta bar shi ta Auri wani.
Wani faifan Bidiyo da faifan murya da ake ta yadawa a kafa daban daban na yanar gizo ya nuna mutumin da ya rasa abar kaunar tasa yana kukan rashinta, Yayin da yake ba da labarin yadda matar tasa ta karya zuciyarsa ta bar shi.
Saurayin ya yi magana kan irin son da yake yi wa wannan mata da kuma ganin makoma tare da ita, yayin da kalamansa ke cike da bacin rai.
Wani faifan bidiyo da aka yada ya kuma dauki hoton mutumin yayin da yake tsaka da kuka sosai yana bada labarin Soyayyar tasa.
Kalli bidiyo da sauraron sauti a kasa,
Wata budurwa tayi jan hankali ga sauran mata da suke son dukiya su gudi masu son su tsakani da Allah.
budirwa ta ce Son dukiya babu abin da yake sawa a wajen mace irin dag baya a wulakant. Amma idan mai tsonka ne tsakani da allah bazai taba wulakanta ki ba.