Labarai

Wani dalibi daya kammala karatu a wata jam’a ya mayar da satifiket dinsa domin a biyashi kudi ₦500,000 daya kashe wajen karatu.

Dalibin mai suna Oludare Alaba Ya kammala karatun sa a wata jami’ar fasaha dake Ladoke Akintola (LAUTECH) dalibin wanda ya sa rikicin sai an biyashi mayar masa da kudin daya kashe wajen karatu, Saboda babu wani amfani a wajen sa da satifiket fin zai mai ya karbi kudi ₦500,000

An fitar da wani faifan Bidiyo na liyafar makarantar, an bayyana Alaba yayin daya sake buƙata a mayar masa da kudin daya kashe a kwanan baya, Wannan Bidiyon ya jawo kace nace a kafar sada zumunta.

Dalibin ya bayyana cewa shi dan wasan nishadi ne kuma yana saka ran daga randa suka bashi kudin sa zai koma harkar wasannin sa domin ya cigaba da harkokin sa da wannan kudin, Zai fi samun nasara anan fanni

An samu wani sabon Bidiyo a shafin sa na Facebook ranar lahadi 11 ga watan Satumba, Dalibin mai suna Alaba yana bayyana cewar kungiyar tsofafin dalibai ta jami’ar sun bashi kudi ₦500,000.

kalli wallafar tasa dake kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button